Posts

Showing posts from July, 2023

Palmpay

Hey, I use the PalmPay app for free transfers and to get cashback on every transaction. Use my link or my code "YC2WB156" to join and get ₦1000 welcome bonus.  https://link.palmpay.com/D3z95

Step by step yadda zaka biya bashi a MTN abaka bunus

Image
 Step by step yadda zaka biya bashi a MTN abaka bunus Ba lailai bane agane me nake fada arubuce ba amma idan baka gane ba ka be hotunan step by step insha Allah zaka gane  Dafari ka Bude wallet da MOMO AGENT  Wani zece taya zai bude  kawai *671# zaka danna idan already kana da ita sai kayi amfani da ita idan kuma bakada ita Aka gani sai kayi creating waleet din take  Mudawo batun biyan bashi abasa bunus  Abu dazakq dannan indan ka mallaki momo walet shine  1= *671# zebaka uption na momo kamar momo transfer, buy Airtime and data dadai sauransu saika danna number 2 buy Airtime and data zai baka wani option din bayan ka sannan  Sai ka danna 2 MTN AWUF4U PLUS Sai ka danna  anan kosa kanka zakayi wa babu ruwanka da self muddun kana bukatar bunus dinnan zakayi using awuf4uplus ne  Daga nan zaka saka musu phone number wadda ake bi bashin misali idan ana bina bashin 200 to bawai 200 zansaka ba zansaka 230 naira ne koma nawane adadin abinda ake nina naira 30 kachal zan kara wasu zasu ce wanda a